FRCN Kaduna Hausa Service

FRCN Kaduna Hausa Service Nigeria
46 9

Hausa Service at Federal Radio Corporation of Nigeria

13 comments
Aminu Zunaina Muhammad
Aminu Zunaina Muhammad
Asslmkm dafatan kuna lafiya, haryanzu mudai a Jos Bana samun ku a radio Sai dai a internet.
July 18, 2020 at 21:34 pm
Aminu Zunaina Muhammad
Aminu Zunaina Muhammad
Asslmk, wai meyasa bama kamaku a radio, da harmun fara samunku muna murna amma yanzu abin ya faskara tun bara har yanzu munji shiru ba doriyarku saidai a internet,in mutum bai da data shikenan , damadama ma a MW amma a SW kam ba bayani.
July 5, 2020 at 21:20 pm
BALA AHMED
BALA AHMED
Tashar radiyo tanayi sosai dakyau, Allah Ya Kara basira
June 23, 2020 at 06:18 am
Entifa Ismail
Entifa Ismail
Rabona da inji Radio Kaduna - Garin Gida Kafin Sardauna na fi shekara goma! Amma albarkacin manhajn nan yau gashi Ina sauraroku radau kuna gabatar da daya daga shirinku da na fi so zaben Rana 1 da 2. Ashe har yanzu kuna Kan alkawari na sa faya fayen Mahadi Mai Dogon zamani Dr Mamman Shata. Sannunku
April 5, 2020 at 12:58 pm
Aminu Tukur
Aminu Tukur
Manhaja Kam ta yanzu ta gyaru sosai da sosai Babu wata matsala. Allah Ya Yi jagora. Amin thumma Amin.
March 28, 2020 at 14:24 pm
Contacts
  • Contacts: 8028840115
  • Email: info@radionigeria.net